Surorin Kur’ani (37)
Akwai kungiyoyi daban-daban da suke musun Allah ko kadaita Allah; A tsawon tarihi Allah ya azabtar da wasu daga cikinsu, amma ya ba wa wasu dama, amma ya bayyana makomarsu da kuma karshen da ke jiransu domin su yanke wa kansu shawarar ci gaba da tafarkin da suka dauka.
Lambar Labari: 3488062 Ranar Watsawa : 2022/10/24
Tilawar Bakance A Taron Makokin Shahadar Imam Hussain / 1
Tehran (IQNA) Maskaranci Ahmed Abul Qasimi ya karanta aya ta 99 zuwa ta 111 a cikin suratul Safat a wajen taron Ashura
Lambar Labari: 3487662 Ranar Watsawa : 2022/08/09